
1) Nakirayi jalla sarki
Wanda shi yabani Baki
Rabbana kabanitsarki
Inyabon Nabi ma aiki
Wanda shiyazam cika gadukka kunzumin maaika
garkuwar insu dajinnu yazarce dikkanin maaika
babu Wanda yasan irin girmansa danko baidatamka
babu Wanda yasanshi sai Ubangijinsa Dan Amina
2) Kai dubun salati Rabbi
gun mafikyau baida alibi
sa Alihi har As habitat
Har shurafa ...
Budo cikakke